Femi Gbajabiamila
Wani ‘Dan Majalisar PDP ya sha alwashin kai Festus Keyamo da shugaban kasa kotu. Hon. K. Chinda ya ce har N20, 000 da za a biya Ma’aikata 774000 haramun ne.
Gwamnatinn tarayya ta sa hannu a yarjejeniyar bashi da hadin-kai 500 da wasu kasashen waje. Takardun gwamnatin kasar a kan bashi sun banbamta da na Majalisa.
Mun fahimci cewa b zai yi wu a aiwatar da duk wadannan aiyuka da kudin rance daga kasashen waje ba. A saboda haka, akwai bukatar mu gimtse yawan da ake kashewa
Majalisa ta ce wasu makudan Tiriliyoyi sun yi dabo daga asusun rarar man Najeriya. Kudin da majalisar ta ke ganin sun bi ruwa sun kai N4,185, 000, 000, 000.
Ana neman shiga tsakanin rikicin da ake yi tsakanin Hukumar FIRS da NIPOST. A nan ne aka ji cewa duk mako Najeriya ta na samun Naira Biliyan 3 daga haraji.
Sakamakon sauya sheka da tsohon kakakin majalisa, Yakubu Dogara ya yi, jam'iyyar PDP ta nemi kakakin majalisar wakilai, Femi da ya sanya kujerarsa a kasuwa.
Hon Kingsley Chinda ya na tuhumar Rt Hon Femi Gbajabiamila da jawowa Majalisa bacin suna. Ya ce Gbajabiamilla ya na nema ya rufe barnar da wasu su ka yi a NDDC.
Ganin yadda aka kai wa Gwamna Umara Zulum hari, Sanata Ibrahim Gobir mai wakiltar Sokoto ta gabas ya ce ra’ayin Majalisar Dattawa shi ne canza hafsun sojoji.
Mun ji cewa Majalisa za ta kai karar Shugabannin irinsu NEMA, NPA, CBN, da NNPC wajen Shugaban kasa bayan irinsu Gwamnan CBN da Shugaban NNPC sun ki mursisi.
Femi Gbajabiamila
Samu kari