Gwamnatin tarayyar Najeriya
Najeriya ta shiga makoki bayan rasuwar Buhari, Tinubu ya fitar da matakai guda 5 na girmamawa ciki har da saukar tuta da kuma gudanar da jana'izar kasa a Daura.
Tsohon shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatarwa Shugaba Tinubu cewa ba zai ketare doka ba a aikinsa na shugaban Majalisar gudanarwar FAAN.
Ministan wuta Adelabu ya ce gwamnati na shirin cire tallafin wutar lantarki gaba daya, wanda zai ƙara kudin wutar da ake biya. 'Yan Najeriya sun fara korafe-korafe.
Jam'iyyar haɗaka watau ADC ta gargaɗi shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya taka wa muƙarrabansa burki, ta ce da Jonathan ya lalata adawa da APC ba ta hau mulki ba.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya ba ruwamta da duk wani abu da ya shafi ƙera makaman nukiliya.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ya ce kamar yadda shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya faɗa kwanakin baya, sun jin tsoron Gwamna Peter Mbah.
Babbar Kotun Tarayya Mai Zama a Abuja ta ci tarar Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan bisa kamata da laifin raina umarninta, ya umarci ta rubuta sakon bada hakuri.
Gwamnatin Najeriya ta amince da gudanar da taro na musamman kan farashin man fetur. Za a yi taron a ranakun 23 da 24 ga watan Yuli karkashin NMDPRA.
Tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Tanko Al-Makura ya samu mukami a hukumar UBEC a gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a yau Talata 1 ga watan Yulin 2027 da muke ciki.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari