Gwamnatin tarayyar Najeriya
Ministan Harkokin Makamashi, Adebayo Adelabu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kafa tubalin da za a fara samun wutar awanni 24 a kowace rana a mako.
Likitoci masu neman kwarewar aiki ssun sanar da shiga yajin aiki tare da rufe asibitocin gwamnati da ke a fadin Najeriya kan rashin cika alkawarin gwamnati.
Gwamnatin tarayya ta ce magidanta sama da miliyan 5 sun amfana da shirin tallafim kudi na CCT, wanda ake bai wa masu cin gajiya N25,000 duk wata na watanni uku.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa jawabin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na cikin shirye shiryen bukukuwan ranar samun yancin kan Najeriya na bana.
Majalisar sarakunan Idoma da ke jihar Benue ta bayyana cewa babu inda ta ce ta soke sarautar da aka bai wa shugaban kasa, Bola Tinubu da sakataren gwamnatinsa.
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan kudi, Wale Edun, ta yi magana kan fara biyan sabon harajin fetur. Ta bayyana cewa ba yanzu za a fara aiwatar da shi ba.
Shugaban kwamitin gyaran haraji na shugaban kasa, Taiwo Oyedele ya ce sabon tsarin haraji zai saukaka wa yan Najeriya, ya fadi yadda kowa zai gano.
Shugaban APC na kasa, Farfesa Yilwatda ya bayyana cewa jam'iyyar za ta samu karin gwamnoni daga jam'iyyun adawa domin hada kai da Bola Tinubu wajen ci da kasar gaba.
Shugaban kwamitin gyaran haraji na shugaban kasa, Taiwo Oyedele ya bayyana cewa ba Gwamnatin Bola Tinubu ce ta kirkiro harajin fetur ba kamar yadda ake yadawa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari