Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaba Bola Tinubu ya tura Dr. Abiodun Essiet a matsayin jakadiyar zaman lafiya zuwa Plateau domin sulhu, kwantar da hankalin jama’a, da inganta zaman lafiya.
Shugaban hukumar NIWA, Asiwaju Bola Oyebamiji ya ajiye aikinsa saboda bin umarnin dokokin zabe, zai tsaya takarar gwamna a zaben gwamnan jihar Osun 2026.
Segun Sowunmi ya zargi gwamnatin Tinubu da rashin daukar matakin sa ya dace kan takaddamar da ministan Abuja, Nyesom Wike ya yi da matashin soja, A. M Yerima.
Gwamnatin tarayya ta soke dokar koyarwa da harshen gida a makarantu, inda gwamnati ta bayyana cewa Turanci zai zama harshen koyarwa daga firamare zuwa jami’a.
Hadimain mataimakin shugaban kasa, Gimba Kakanda ya ce doka ta ba ministan Abuja karfin ikon kula da filaye, ba da shaidar malla da soke wa idan bukata ta taso.
Bayan shugaban kasa, na gaba da kai a gidan soja, ministan tsaro da mukaddashin shugaban kasa, babu wani mai hurumin bai wa sojoji umarni a dokar Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gana ada shugabannin addinai a fadarsa da je Abuja domin tattaunawa kan batun barazanar da Amurka ta yi wa Najeriya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya samu amincewar Majalisar Dattawa wajen karbo sabon rancen kudi da ya kai Naira tiriliyan daya da rabi wa Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta rattaba hannu kan yarjejeniya tsakanin ma’aikatar karafa da ta tsaro don fara samar da makamai da sauran kayayyakin soji a kamfanin Ajaokuta.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari