Gwamnatin tarayyar Najeriya
Abubuwa su na kara wahala a mulkin Bola Tinubu duk da alkawarin talaka zai sarara. Har yau ba nada sababbin Ministocin da za su yi aiki da gwamnatin nan ba.
FAAC zai yi rabon kusan Naira Tiriliyan 2 idan ya zauna a Yuli. A sanadiyyar watsi da biyan tallafin man fetur da gwamnatin tarayya tayi, baitul-mali ya cika
Majalisar koli ta tattalin arziki a Najeriya ta umarci hukumar bada agajin gaggawa NEMA ta gaggauta buɗe rumbu ta raba wa jihohin kayan abinci don rage radaɗi.
A Osun yaron Marigayi Isiaka Adeleke ya na cikin wadanda Gwamna ya ba mukami bayan shi kan shi. Akwai surukar Gwamnan da ta shiga Kwamishinonin da aka nada.
Kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya (IPMAN), ta ce babban abinda ya janyo tashin gwauron zabi da man fetur ya yi shi ne tsadar dalar Amurka. Kungiyar ta.
Majalisar tattalin arziki (NEC) ta shiga gana wa karkashin Kashim Shettima a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja kan muhimman batutuwan da suka taɓa rayuwar mutane.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta dauki mataki mai tsauri kan masu sana'ar POS. Hukumar Gasa da Kare Hakkin Kwastomomi ta Tarayya (FCCPC) ce ta bayyana.
Abuja - Majalisar wakilan tarayya ta buƙaci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yaye takunkumin ɗaukar ma'aikata a hukumomi da ma'aikatun gwamnatin tarayya.
Tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele, wanda shugaban ƙasa ya dakatar, ya buƙaci babbar kotun tarayya mai zama a Legas ta bada belinsa bisa dalilai guda tara.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari