Babban kotun tarayya
A labarin nan, za a ji cewa ofishin akawun majalisar dattawa ya bayyana cewa ba zai iya cewa Sanata Natasha Akpoti Uduaghan ta dawo bakin aikint ba.
A labarin nan, za a ji wasu lauyoyi biyu a Kano, Ahmed Musa da Ridwan Yunusa,sun ce ba su san da batun shiga shari'ar da gwamnatin Kano ke shirin yi da Jafar ba.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta amince da bukatar hukumar ICPCta bayyana dan Majalisar dokokin Filato, Adamu Aliyu ruwa a jallo kan damfarar N73m.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta amince da gaggauta yin shari'ar dan Najeriya da ya kai hari ofishin majalisar dinkin duniya. An kama Khalid Al-Barnawi a 2016.
A labarin nan, za a ji yadda Dumebu Kachikwu, tsohon dan takarar Shugaban Kasa a ADC ya dauki zafi bayan INEC ta mika ADC ga Davide Mark da abokansa.
Tsohon shugaban kamfanin NNPCL, Mele Kyari ya yi magana bayan gayyatar da EFCC ta masa domin amsa tambayoyi kan badakalar kudin gwamnatin Najeriya.
Bayan cafke wasu daga cikin kwamandojin kungiyar Ansaru, Kotu da ke zamanta a birnin Abuja ta yanke hukunci kan Mahmud Usman, kwamandan Ansaru, hukuncin shekaru 15.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), ta gurfanar da 'yar takarar kujerar majalisar wakilai ta PDP a zaben cike gurbi na Kaduna, Esther Dawaki, a gaban kotu.
A labarin nan, za a ji cewa Paulinus Okoronkwo , tsohon Janar Manaja a kamfanin NNPCL a Najeriya ya shiga matsala da kotun Amurka ta kama shi da cin hanci.
Babban kotun tarayya
Samu kari