Gwamnatin Najeriya
A wannan labarin, za ku ji cewa rikakken dan ta'adda, Bello Turji ya kalubalanci rundunar tsaron kasar nan, inda ya ce mutuwa ba ta bashi tsoro, amma ya nemi sulhu.
Kungiyar Hijrah ta ƙasa ta bukaci shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya lalubo tsare-tsaren da za su kawo sauƙi daga matsin tattain arzikin da ake ciki a Najeriya.
A wannan labarin, za ku ji cewa lauyoyin shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu sun mika bukatarsu ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya zaftare harajin VAT kan iskar gas, motoci masu amfani da lantarki da abubuwan hawa na CN domin saukakawa talakan Najeriya.
Mataimakin gwamnan CBN ya zargi Emefiele da yaudarar Buhari yayin canza kudi a 2022. Ya ce ba a bi tsarin da Buhari ya fada ba yayin canza sabon kudin Najeriya.
Yan majalisar wakilai sun ja da Bola Tinubu kan lambar girmar CFR da aka ba shugabansu. Yan majalisar sun ce ba za su yarda da bambanta su da majalisar dattawa ba.
A wannan labarin, kun ji cewa kungiyar malaman jami'o'i ta kasa ta bayyana damuwa kan yadda gwamnatin tarayya ta ki magance bukatun da su ka mika mata.
Gwamnatin tarayya ta yi kira ga 'yan Najeriya mazauna Lebanon da su dawo gida bayan da tashe tashen hankula suka kara ta'azzara a Gabas ta Tsakiya.
A wannan labarin, ranar Talata ne dan asalin jihar Kano, Kyaftin Mohammed Madugu ya tuko jirgin Emirates na farko zuwa Najeriya a cikin shekaru biyu.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari