Gwamnatin Najeriya
Kungiyar lauyoyi ta NBA da Atiku Abubakar sun bayyana damuwa kan zargin sauya dokokin haraji, suna kiran a dakatar da aiwatar dasu don tabbatar da gaskiya.
Gwamnatin Tarayya ta ce tana aiki tare da manyan kamfanonin kafafen sada zumunta domin gano tare da rufe asusun ’yan ta’adda da masu laifuffuka da dama.
Gwamnatin Amurka ta bayyana cewa daga 1 ga Janairun 2026 za ta fara hana 'yan Najeriya shiga kasar, Ofishin jakadancin Amurka ya ce za fara hana biza a 2026.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa masu garkuwa da mutane, yan bindiga da duk wata kungiya da ke kai wa jama'a hari ta zama ta yan ta'adda a tsarin tsaron Najeriya.
Gwamnatin Amurka da ta tabbatar da cewa ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da Najeriya domin inganta harkokin kiwon oafiya musamman na kiristoci.
'Yan majalisar Amurka sun janye maganar cewa Donald Trump zai turo sojoji Najeriya kamar yadda ya fada a baya. Sun ce gwamnati ta kare Musulmi da Kirista a kasar.
Shugaban Amurka, Donald J Trump ya janye jakadan Amurka a Najeriya da wasu kasashen Afrika da dama da Asiya da kasashen Turai, za su koma gida Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa an fara samun sabani a adadin malamai da daliban makarantar Papiri da yan ta'adda suka sace daga jihar Neja, ana tsoron akwai saura.
A labarin nan, za a ji gwamnatin tarayya ta bayar da tabbacin cewa ta ceto baki daya daliban makarantar Papiri da suka rage a hannun 'yan ta'adda.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari