Gwamnatin Najeriya
Hukumar kwastam ta ce ta gano jami'anta da suke taimakawa dilolin kwaya wajen shigo da haramtattun kayayyaki Najeriya. Shugaban hukumar ne ya fadi haka.
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa ya jaddada kudirinsa na ganin cewa an samu wadataccen abinci a Najeriya wanda hakan zai rage talauci da bunkasa tattalin arziki.
Gwamnatin tarayya ta wanke kanta daga wahalhalun da ‘yan Najeriya ke fama da shi, tare da bayyana wadanda ta ke zargi da laifin rugurguza tattalin arzikin kasa.
Hukumar kididdiga ta kasa ta bayyana jihohin da farashin kayan abinci ya fi kamari a lokacin da 'yan Najeriya ke fafutukar neman kudin da za su ciyar da kansu.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Ayodeji Ariyo Gbeleyi a matsayin shugaban hukumar kamfanonin gwamnati (BPE). Gbeleyi tsohon kwamishinan Legas ne.
'Yan Najeriya sun bayyana rashin jin dadinsu ga yadda aka fara tunanin siyan sabbin jirage ga shugaban kasa da mataimakinsa a cikin wannan yanayi.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira na musamman ga yan Najeriya kan cigaba da juriya da addu'a ga kasa domin cigaba. Ya fadi haka ne cikin sakon babbar sallah.
Tun bayan nada shi Sarkin Kano na 16, a karon farko Malam Muhammadu Sanusi II ya yi magana kan halin da kasar nan ke ciki da ma hanyoyin da za a kawo gyara.
Hukumar NITDA tare da hadin gwiwar NYSC da ma'aikatar matasa ta kasa za su ba matasa miliyan 30 horo na musamman a Najeriya a kan harkar yanar gizo.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari