Gwamnatin Najeriya
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tuggar ya ziyarci Ibrahim Traore na kasar Burkina Faso. An saki sojojin saman Najeriya 11 da aka rike a kasar da jirginsu.
Alwan Hassan, wani jigo a jam'iyyar APC ya ce Ministocin Buhari sun samu dama kuma sun yi yadda suka ga dama, ya ce galibinsu kamata ya yi a ce suna gidan yari.
Sanata Shehu Sani ya yi magana kan takunkumin shugaban Amurka, Donald Trump game da hana 'yan Najeriya da wasu 'yan kasashen Afrika shiga Amurka.
Kungiyar kwadago ta NLC ta bukaci 'yan Najeriya su fito zanga-zangar adawa da rashin tsaro. Ta ce za ta tafi yajin aiki idan aka tarwatsa masu zanga-zanga.
Gwamnatin Amurka ta saka Najeriya cikin jerin kasashen da aka kakaba musu takunkumin balaguro, saboda matsalolin tsaro da na takardun shige-da-fice.
Kasar Najeriya na shirin karɓar jiragen yaƙi M-346 guda 24 daga ƙasar Italiya, bayan yarjejeniya da kamfanin tsaro na Leonardo domin yaki da ta'addanci.
Wasa gaske, shekarar 2025 da aka samu manyan-manyan badakalolin siyasa a Najeriya ta zo karshe, nan da mako biyu ake shirin shiga sabuwar shekarar 2026.
A labarin nan, za a ji cewa duk da raguwar harajin kaya na VAT da aka samu, kwamitin FAAC ya raba kason Shugaban Ƙasa, gwamnoni da Ciyamomi na Nuwamba.
Ana sa ran Najeriya za ta ayyana hutun Kirsimeti, Boxing Day da sabuwar shekara na Disamba 2025 da Janairu 2026, inda ake sa ran za a rufe wuraren aiki.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari