Nade-naden gwamnati
Sabuwar dokar kasa ta wajabtawa Bola Ahmed Tinubu nada Ministoci cikin watanni biyu. Sanatoci za su iya fara aikin tantance Ministoci bayan hutun babbar sallah.
Muhammad Pate, tsohon karamin ministan lafiya, ya ajiye wani mukami da aka ba shi a matakin dukiya domin amsar wani mukama a majalisar shugaban kasa Tinubu.
Bola Tinubu ya kawo karshen rikicin da aka shekara ana yi a OAUTHC. Olayinka Oladiran Adegbehingbe ya zama sabon Shugaban asibitin koyon aiki na Obafemi Awolowo
An bukaci Bola Tinubu da kada ya nada wani ma’aikacin banki a matsayin sabon gwamnan CBN bayan dakatar da Godwin Emefiele, cewa ya nemi masanin tattalin arziki.
Gwamna Ahmad Aliyu na jihar Sakkwato, ya nada sakataren gwamnati, shugaban ma'aikata da masu ba da shawara da mataimaka na musamman a gwamnatinsa ranar Laraba.
Bola Tinubu zai iya fatali da Abdullahi Ganduje, Atiku Bagudu da Abubakar Badaru ya dauko kwarrarru a Ministoci. Zuciyarsa ta fi karkata ga su a kan ‘yan siyasa
A zaman ranar Alhamis, 22 ga watan Yuni, 2023, majaliaar dokokin jihar Kano ta tabbatar da naɗin kwamishinoni 16 daga cikin 19 da Abba Kabir Yusuf ya tura mata.
A yayin da ake dakon ministocin Tinubu, mun tattaro muku yawan kwanakin da tsoffin shugabannin ƙasa da suka haɗa da Obasanjo, Yar'adua, Jonathan da Buhari.
Yadda Bola Ahmed Tinubu ya fara mulki da kyau ya na cigaba da burge mutane da-dama, wannan shi ne ra'ayin Festus Keyamo da ya ce ‘yan adawarsa sun fara kaunarsa
Nade-naden gwamnati
Samu kari