Aikin noma
Yayin da ake murna kan janye harajin kan wasu nau'in abinci, gwamnatin tarayya ta ce akwai sharadi kan farashin abinci., inda y ce gwamnati za ta kayyade farashin.
Yayin da 'yan Najeriya ke kukan yunwa, ministan noma da samar da abinci, Abubakar kyari ya bayyana ranar karyewar farashin abinci, inda ya ce saura kwanaki 180.
Mai martaba sarkin Muri, Abbas Njidda Tafida ya wanke kasa daga zargin da aka masa na kwace gonakin yan kabilar Mumuye a yankin Kachalla a jihar Taraba.
Gwamnatin tarayya ta shirya raba takin zamani ga jihohin kasar nan domin magance matsalar karancin abinci da ake fama da ita. Gwamnatin za ta raba taki.
Gwamnatin jihar Jigawa za ta ba manoma mutum 30,000 tallafi domin bunkasa harkokin noma a jihar. An ware manoman da za su amfana da shirin tallafin.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa lokaci ya yi da za a zuba hannun jari a wasu bangarorin da ba fetur kawai ba, akwai bangarorin noma.
Sarkin Katsina, mai martaba Abdulmumini Usman ya jagoranci dubban jama'a zuwa filin idi don yin sallar roƙon ruwa. An roki zaman lafiya da damina mai albarka.
Gwamnatin tarayya ta amince da dakatar da karbar haraji daga wasu 'yan Najeriya ciki har da manoma da masu kananan sana'a domin taimaka masu wajen gudanar da ayyuka.
Gwamnatin tarayya ta bijiro da wasu manyan ayyuka da domin rage radadin da 'yan Najeriya ke ji. Ayyukan na karkashin gagarumin aikin gine-gine da tallafawa yan kasa.
Aikin noma
Samu kari