Yan bindiga
Amurka ta fitar da bayanai kan wanda ake zargi da kai hari kusa da fadar White House ya harbi sojoji. An ce hi ne Rahmanullah Lakamal daga Afghanistan
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris Kauran Gwandu ya bada shawara ga daliban da 'yan bindiga suka saki. Ya ce musu su dauki lamarin a wani kalubale na rayuwa.
Fiataccen malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana cewa abubuwan da yake yi na neman sulhu da ya nufin goyon bayan 'yan bindiga.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya bayyana cewa ko sisin kwabo gwamnati bata biya 'yan bindiga ba kafin su sako daliban da suka sace a jihar Kebbi.
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari makarantar sakandare ta Kiri a Kogi, inda suka kashe mutum biyu, amma gwamnati ta tabbatar cewa ba a sace ɗalibi ko guda ɗaya ba.
Wata mota ta zubar da tarin harsashi a kusa da kofar shiga jami'ar ABU Zariya. Ana zargin cewa motar za ta wuce Katsina ne kuma an mika harsashin ga jami'an tsaro.
Dakarun Operation zafin wuta sun kai wani gagarumin farmaki kan 'yan ta'adda a jihar Taraba. Sojoji sun samu nasarar fatattakar 'yan ta'addan bayan shiga maboyarsu.
Shugaban CAN na Arewa, Rabaran John Hayab, ya ce wani uba mai yara uku da aka sace a makarantar St Mary’s a Niger, ya mutu sakamakon bugun zuciya.
Tsohon minista a Najeriya, Solomon Dalung ya zargi Shugaba Tinubu da fallasa muhimman bayanan tsaro a fili, yana mai cewa hakan yana kara wa ’yan ta’adda karfi.
Yan bindiga
Samu kari