Yan bindiga
Wasu tsagerun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun hallaka mutanen da ba su ji ba, ba su gani ba.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa ƴan bindiga da ake zargin yaran Bello Turji ne sun kai farmaki garuruwa da ke karamar hukumar Isa a Sokoto.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Rundunar sojojin Najeriya sun hallaka manyan ‘yan bindiga a Zamfara, ciki har da Auta Jijji da Dankali.
'Yan bindiga sun kashe limamin garin Maru a jihar Zamfara, Alkali Salihu Suleiman. Sun kashe limamin ne a watan Ramadan tare da 'ya'yansa a cikin daji.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wasu shanu 18 sun mutu bayan kiwo a gonar da aka zuba magani a kauyen Vwei da ke karamar hukumar Riyom a Plateau.
Rahotanni daga jihar Benue sun tabbatar da cewa jami'an tsaro sun kashe Aungwa Sesugh, wanda aka fi sani da Tino Brown, a harin Zaki-Biam da ke jihar Benue.
Wasu 'yan ta'adda dauke da makamai sun sace wani basarake dauke da makamai a jihar Benue. 'yan sanda, sojoji, da wasu jami'an tsaro sun shiga daji kokari ceto shi.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ramuwar gayya a jihar Zamfara. Tsagerun sun kona shaguna tare da sace dabbobi yayin harin da suka kai.
Manyan jagororin 'yan bindiga da suka hada da Umar Black, Abu Radda, Tukur Dan Najeriya sun mika wuya a jihar Katsina. Sun bukaci a rika musu adalci a Najeriya.
Yan bindiga
Samu kari