Jihar Enugu
Yanzun nan sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Enugu, Peter Obi ne ya fi kowa yawan kuri'u a jihar mai kananan hukumomi 17, kamar yadda INEC ta sanar a yau.
Gwamna Ben Ayade na jihar Cross River da takwaransa Ifeanyi Ugwuanyi na jihar Enugu sun sha kaye a zaben sanata da aka yi a ranar Asabar, 25 ga watan Fabrairu.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake wa lakabin ba'a sansu ba sun farmaki ayarin dan takarar gwamnan jihar Enugu a inuwar APC, Uche Nnaji, Nwakibie, ya sha da kyar.
Wasu miyagun mahara sun kashe direban mota yayin da suka bude wa ayarin dan takarar majalisar tarayya a inuwar jam'iyyar PDP a jihar Enugu, Oforchukwu Egbo.
Ɗan takarar sanatan jam'iyyar PDP na Enugu ta Gabas, Sanata Chimaroke Nnamani, ya bayyana cewa har yanzu shine sahihin ɗan takarar jam'iyyar a zaɓe mai zuwa.
Wasu bayanai sun nuna cewa ɗan takarar shugaban kasa a PDP, Alhaji Atiku Abjbakar, bai gaisa da mataimakiyar gwamnan Enugu ba a wurin ralin kamfe jiya Talata.
Yan sanda a jihar Enugu sun damke wasu mutane biyu kan mallakar jabun sabbin takardun naira. An kama Joseph Chinenye da Onyeka Kenneth Ezeja wurin siyan fetur.
Tawagar gwamnoni 5 da ake wa lakabi da G-5 sun tabbatar da goyon bayansu da masu neman takara a inuwar PDP a jihar Enugu yayin da ake tunkarar babban zabe.
Wasu tsagerun yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun sace matashin dan baƴtar ƙasa da wasu mazauna 5 yayin da suka kai kazamin hari jihar Enugu jiya Asabar.
Jihar Enugu
Samu kari