Zaben Najeriya
Rahotanni sun tabbatar da cewa Gwamna Charles Soludo na jam’iyyar APGA yana kan gaba a zaben gwamnan Anambra da ratar kuri'u masu yawa kan yan adawa.
Jami'an hukumar INEC sun fara sanar da sakamakon zaben gwamnan Anambra na 2025. Dan takarar jam'iyyar LP da Peter Obi ya goyi baya ya fadi a mazabarsa.
Jami'an hukumar zabe watau INEC sun kusa kammala dora duka sakamakon zaben gwamnan jihar Anambra da aka kada kuri'u ranar Asabar, 8 ga watan Nuwamba, 2025.
Yayin da ake tsakiyar kada kuri'a a zaben gwamnan jihar Anambra, wata jami'ar zabe ta yanke jiki ta suma. An garzaya da ita asibiti domin duba lafiyarta.
Gwamna Charles Soludo ya zargi wata jam’iyyar adawa da sayen ƙuri’u tsakanin ₦15,000 zuwa ₦20,000, yayin da yake nuna kwarin gwiwa kan nasarar APGA.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Chukwuma Soludo, ya nuna kwarin gwiwar yin nasara a zaben jihar. Soludo ya cika baki kan samun gagarumar nasara.
Sarkin Lagos, Oba Rilwan Akiolu, ya ce tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar, ba zai taɓa zama shugaban Najeriya ba duk da kokarin da yake yi.
Mutanen jihar Anambra za su fito domin kada kuri'unsu a zaben gwamna na ranar Asabar, 8 ga watan Nuwamban 2025. Manyan 'yan siyasa na takara a zaben.
Yayin da ake gudanar da zaben gwamnan Anambra, an bukaci jama'a da su kwantar da hankalinsu. Kungiyar TAT Africa ta yi kira ga 'yan sanda su yi adalci.
Zaben Najeriya
Samu kari