Zaben Najeriya
Gwamnatin jihar Anambra ta ayyana ranar hutu saboda zaben gwamnan da za a gudanar. Ta bukaci ma'aikata da za su yi amfani da hutun yadda ya dace.
A labarin nan, za a ji manyan yan takara a jihar Anambra da ke shirin a fafata da su a zaɓen Gwamnan jihar, da irin karfinsu da kuma yiwuwar samun nasara a zaben.
Jam'iyyun adawa sun nuna rashin amincewarsu da zaben kananan hukumomin da aka gudanar a jihar Neja. Sun yi zargin cewa an tafka gagarumin magudin zabe.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa masu zanga-zanga sun bankawa ofishin hukumar zabe ta INEC wuta a Niger yayin da ake jiran sakamakon zaben kananan hukumomi.
Gwamna Charls Soludo na Anambra ya yi hawaye har ya kusa fashewa da kuka bayan wasu tsofaffin ‘yan kasuwa a Idemili sun ba shi N50,000 domin kamfen.
Hukumar INEC ta yi karin haske kan cigaba da rajistar jam'iyyu da ta fara. Kungiyoyi 6 sun gaza cika sharuda yayin da 8 suka tafi mataki na gaba.
Ana hasashen wasu sanatoci na majalisar dattawa za su gwada sa'arsu wajen fitowa takarar gwamna a jihohinsu a zaben 2027. Daga cikinsu akwai Barau Jibrin.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Obot Akpabio, ya yi tsokaci kan dalilin da ya sa mata ba sa iya samun kujerun siyasa sosai a kasar nan.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya bukaci majalisa ta kara karfafa tsarin dokokin zabe na kasar nan.
Zaben Najeriya
Samu kari