EFCC
Meng Wei Kun da Xu Kuoi sun kawo masa tsabar kudi naira miliyan 50 har cikin ofishinsa dake ofishin hukumar EFCC a kan titin filin jirgin sama na Sakkwato.
A goben nan ne ake sa ran Majalisa za ta zauna da Uzor Kalu bayan ya fito daga gidan yari. Sanatan da aka saki ranar Juma’a daga cikin gidan yari zai koma aiki.
A yau Juma'a, 8 ga watan Mayun 2020 ne kotun koli ta soke hukuncin shekaru 12 a gidan gyaran hali da wata babbar kotun tarayya ta yankewa Sanata Orji Kalu.
A yau ne PDP ta hurowa Mataimakin Buhari wuta a kan zargin satar Biliyoyin kudi a NEMA. PDP ta ce ayi maza a kama tsohon shugaban hukumar NEMA da aka sauke.
Hukumar yaki da cin hanci a rashawa (EFCC) ta shirya gurfanar da babban lauyan Najeriya kuma tsohon ministan ayyukan na musamman, Kabiru Turaki, a yau Litinin.
A Ranar Juma’a Hukumar ICPC ta tattara gidaje, da makarantun tsohon Jami'in JAMB. ICPC ta karbe gidajen Dibu Ojerinde bayan an gano kadarorinsa sun yi yawo.
Oyo-Ita, wacce hukumar EFCC ke bincika kan zargin hamdame kudade ta isa babbar kotun tarayya a Abuja a ranar Litinin, 23 ga watan Maris, dauke da matashin kai.
Za ku ji jerin kusoshin PDP da APC su ka mallaki gidaje da kadaori 800 a Garin Dubai. Wani bincike ya nuna yadda ‘Yan siyasa su ke dankare da dukiyoyin $400m.
Wani shaida, Olaleye Isma’il, a ranar Litinin, 16 ga watan Maris, ya fada ma Wata babbar kotun Borno a Maiduguri cewa Aisha Wakil ta karkatar da kudin kwangila.
EFCC
Samu kari