EFCC
Gwamnatin Shugaba Buhari ta ce za ta karbo kudin Najeriya da aka sace aka kai waje. Ministan shari’a ya ce Buhari ba zai yi kasa a gwiwa wajen gano dukiyar sata ba.
Bukola Saraki ya ce Jami’an EFCC ba su da hurumin karbe masa gine-ginensa. Saraki ya roki kotu ta maida masa kadarorinsa bayan EFCC ta karbe gidajensa a Kwara.
Ma’aikatan banki sun bada shaida a shari’ar da ake yi tsakanin Sanata Shehu Sani, da hukumar EFCC mai yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon-kasa.
Hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta ce har yanzu tana bin diddigi a kan yadda aka samu kudin kamfen din tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito
Hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta gurfanar da Hajiya Aisha Wakili wanda aka fi sani da suna Mamar Boko Haram akan zarginta da laifi zamba na naira miliyan 42.
Olisah Metuh, tsohon kakakin jami'iyyar PDP na kasa, zai shafe tsawon shekaru 39 a gidan yari bayan samunsa da laifin almundahanar kudi. A ranar Talata, 25 ga watan Fabrairu, alkalin babbar kotun tarayya da ke Abuja, Jastis Okon
Ibrahim Magu ya sake maida Jonah Jang da wani Ma’ajin Gwamnati gaban Alkali. Hukumar EFCC ta maida tsohon Gwamnan PDP ne bisa zargin da ake yi masa na sata.
Yau Kotu za ta yankewa tsohon Kakakin PDP hukunci game da zargin cin kudin makamai. An jima kadan kotu za ta bayyana mai gaskiya tsakanin EFCC da Olisah Metuh.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa reshen jahar Kano, a ranar Litinin, 24 ga watan Fabrairu, ta gasa Shugaban marasa rinjaye kuma tsohon kakakin majalisar dokokin jahar, Isiyaku Ali Danja kan zargin cin mutuncin kujerarsa da kum
EFCC
Samu kari