EFCC
Yayinda ake ci gaba da bincikar dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, a kan tuhumar da ake masa na wawure kudade, jami'an tsaro sun garkame ofishinsa.
A jiya mu ka ji an gurfanar da wasu na-kusa da Magu a gaban kwamitin Bincike. Idan ba ku manta ba ana zargin Magu Kan ɓatan dabon Kadarori 332 a hukumar EFCC.
Da alamu har yanzu dinnan, Lauyoyin Ibrahim Magu sun ce ba su san laifin da ake tuhumar sa da su ba. Kuma ba zai yiwu Magu ya sace kudin satar da ya karbo ba.
Ibrahim Magu ya yi martani a kan tuhume-tuhumen da ake masa na sake wawure da kudin kasar, ya ce ya zuba dukkanin kudaden a asusun TSA kuma basa kawo riba.
A cewar ministan, sashe na 36 (5) na kundin tsarin mulkin Najeriya na shekarar 1999 ya bawa kamfanin Omoh -Jay damar shiga ciniki ko dillancin man fetur a Najer
A Yanzu haka wasu daga cikin manyan daraktocin hukumar EFCC sun gurfana a gaban kwamitin da ke bincikar dakataccen mukaddashin shugaban hukumar, Ibarahim Magu.
Williams ya fadi ra’ayinsa game da matsalar da ake samu tsakanin gwamnatin Najeriya da Ibrahim Magu ya fadi yadda Obasanjo ya dasa matsalar da ake fama da ita.
Ibrahim Magu, tsohon shugaban hukumar EFCC ya sake bayyana gaban kwamitin shugaban kasa domin amsa tambayoyi kan tuhumarsa da akeyi da laifukan almundahana
Kwamitin shugaban kasa da ke binciken Ibrahim Magu, ya zargi dakataccen shugaban na EFCC da mayar da hukumar ofishin yan sanda saboda wani kudiri na son zuciya.
EFCC
Samu kari