EFCC
Tsohon Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Shehu Sani, ya yi wa Ibrahim Magu wankin babban bargo kan neman beli da ya yi a ranar Juma’a.
Akwai wani abu mai kama da rufa-rufa a hukumar yaki da rashawa tare da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa da ke faruwa. An balle ofishin NFIU da ke EFCC.
Dazu nan Madam Kiki Osinbajo ta yi magana game da mallakar wani katafaren gida a tsakiyar Abuja. Ta ce ba ta da gida a Abuja, gidan da na te ciki na haya ne.
A cikin wani jawabi da kakakinsa, Umar Gwandu, ya fitar, Malami ya ce shugaba Buhari ya dakatar da Magu ne domin bawa kwamitin binciken da aka kama damar yin ai
Wasu daraktocin hukumar yaki da rashawa tare da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) da wasu manyan jami'an hukumar sun bayyana don amsa tambayoyi.
An tabbatar da nadin sabon Shugaban riko a hukumar EFCC. Ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin Najeriya ya bada tabbacin cewa an dakatar da Ibrahim Magu
Lauyoyi sun fara kokarin karbo belin Ibrahim Magu bayan kwanaki 5 a tsare. A jiya aka hana har Lauya ganin Magu yayin da ya ke amsa tambayoyi a fadar Aso Villa.
A cikin wasikar da Osinbajo ya rubutawa IGP ranar Laraba ta hannun lauyansa, Taiwo Osipitan, ya bayyana rahoton a matsayin kage da sharri domin bata ma sa suna
Singhan ya taba kama mataimakin gwamnan jihar Kano, Dakta Nasiru Gawuna, da kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Garo, bayan sun kawo hargitsi da tayar da kura
EFCC
Samu kari