EFCC
Lauyan EFCC ya na so a daure ‘Dan Majalisar da ya tsayawa Faisal Abdulrasheed Maina a kurkuku. Yanzu kotu tana cigiyar ‘Dan Galadima da Yaron Abdurrasheed Maina
Hukumar CCB ta na bukatar Ibrahim Magu ya gabatar da bayanai game da kadarorinsa. Magu ya na cewa Jami’an DSS sun yi gaba da wadannan takardunsa da ake nema.
CCB za ta gabatar da Magu, tsohon shugaban EFCC gaban CCT, daga yanzu zuwa ko wanne lokaci, kamar yadda TheCable ta fahimta. Kamar yadda labarai su ka bayyana.
A yau Juma'ar nan ne Tsohon Mukaddashin Shugaban EFCC, Ibrahim Magu zai san matsayarsa a EFCC. Bayan kwanaki 100, Ayo Salami ya karkare binciken da aka sa shi.
Taurin bashi sun jawo AMCON tana tattare dukiyoyin Attajiri Jimoh Ibrahim. Mai magana da yawun bakin AMCON, Jude Nwauzor, ya bayyana haka a ranar Larabar nan.
Gwamna Udom Emmanuel ya karyata rahoton da ke yawo na yadda ya yi facaka da Biliyoyin kudin jihar Akwa Ibom, kwamishinan kasafi ne ya fitar da jawabi a jiya.
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya da ke zamanta a Abuja ta bayar da umarnin janye belin Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban tawagar gyaran fanshon ma'aikata
An rubutawa shugaban kasa Buhari takarda game da binciken tsohon Shugaban EFCC. Kungiyar kasar waje ta na so Buhari ya maida tsohon Shugaban EFCC kan kujerarsa.
A nasa jawabin, shugaban kwamitin, Apata, ya bayar da tabbacin cewa kwamitin zai yi aiki da gaskiya, ba tare da boye komai ba, wajen sauke nauyin da aka dora ma
EFCC
Samu kari