EFCC
A makon nan Gwamnan Zamfara ya zargi tsohon Gwamna Abdulaziz Yari da sace Biliyan 37. An bayyana cewa Yari ya karbi kudi daga hannun Gwamnatin Tarayya ya yi gum
A jiya aka ji Itse Sagay ya yi Allah-wadai da sabon kudirin da zai rage karfin EFCC. Hadimin Shugaban kasar ya bada shawarar ka da a yarda da wannan kudirin.
Za ku ji cewa amar yadda Ibrahim Magu ya fada kwanaki, Mai ba Buhari shawara game da harkar rashin gaskiya ya ce Ministan shari’a ne ya na kare marasa gaskiya.
Ya bayyana cewa da zarar kudirin ya zama doka kuma an kafa hukumar, babu sauran wani rudani dangane da kadarorin gwamnati da aka kwato daga hannun mabarnata da
Daya daga cikin lauyoyin Ibrahim Magu, dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Zainab Abiola ta bayyana cewa akwai kurkuku a Aso Rock.
Jami'an hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), da ke Ilorin sun damke malaman kwalejin kiwon lafiya da ke Kwara guda 2.
Ayo Salami ne shugaban kwamitin bincike da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kafa domin bankado cin hanci da kwato kadarorin gwamnati da manyan jami'an gwamna
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa da hana yi wa tattalin arziki zagon kasa, ta kama wasu mutum bakwai a Ibadan, da zargin aikata damfara ta intanet.
Daga cikin gidajen da aka kwace daga hannun Tafa Balogun akwai rukunin wasu gidaje shidda ma su daukan kwana uku a unguwar Ikoyi, wani gida mai dakin kwana biya
EFCC
Samu kari