EFCC
Hukumar EFCC ta rasa karar da ta shigar da tsohon Minista, Ambasada Aminu Wali a kan satar kudin kamfe a zaben 2019. Kotu ta wanke tsohon Ministan a makon jiya.
Mun tattaro maku wasu ‘Yan siyasa da su kayi uzuri da ciwo bayan sun ji babu haza gaban Alkali. Uwar bari ta sa marasa gaskiya suna zuwa kotu da keken guragu.
Legit.ng Hausa ta rawaito cewa jami'an binciken sirri da hadin gwuiwar na hukumar yaki da cin hanci sun kama Abdulrasheed Maina a Jamhuriyar Nijar a ranar Litin
Duk da cewar ana tuhumarsa da laifuka 12 da suka shafi almundahanar kuɗaɗe da suka kai kimanin Naira biliyan ₦2b,ya yi iƙirarin cewa bai aikita ko ɗaya cikin
Mista Abdulrasheed Abdullahi Maina ya sulale zuwa Nijar bayan an bada belinsa a kotu. Mutumin da ake nema ruwa a jallo, ya batar da kama, ya yi fasfon bogi.
Hukumar yaki da rashawa (EFCC) a ranar Litinin, 7 ga watan Disamba ta gayyaci tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed zuwa ofishinta don amsa tambayoyi.
A jiya mu ke jin cewa EFCC ta bukaci a daga shari’a zuwa 2021 bayan ta gaza kamo Diezani Alison-Madueke. Tun 2015 Alison-Madueke ta bar Najeriya, har yau shiru.
Yau mu ke jin cewa an kai karar tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Ahmad Sani Bakura gaban NHRC. Shi kuma Ibrahim Shekarau ya na goyon mulki ya bar Arewa a 2023.
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya da ke zamanta a Abuja ne ta sanar da janye belin Abdulrasheed Maina tare da bayar da umarin a kama shi duk inda aka gan shi
EFCC
Samu kari