EFCC
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta kama shugaban jami'ar tarayya da ke Gusau, Farfesa Magaji Garba kan zargin almundahar kwang
Tsohon Gwamnan Zamfara, AlhajiAbdulaziz Abubakar Yari ya fito ya yi magana bayan Alkali ya bada umarni a karbe masa tulin dukiya. Yari ya ce kudinsa za su dawo.
Wasu kungiyoyin yaki da cin hanci da rashawa sunn nemi shugaba Muhammadu Buhari da ya fiida rahton abinda aka cimma dangane da lamarin shugaban EFCC, Magu.
EFCC ta dira wata makarantar da ake koyar da damfara tayanar gizo da aka fi sani da 'Yahoo-Yahoo'. EFCC sun kame daliban, yayin da malamin ya yi saraf ya gudu.
A shekarar 2020, hukuma ta dakatar da wasu manyan jami’ai saboda binciken Tinubu, Atiku wanda ake ganin su na harin fitowa takarar shugaban kasa a zabe mai zuwa
Za ku ji yadda Tanimu Turaki ya karkatar da kudin Gwamnati zuwa asusun jama’a. Wani jami’in EFCC ya ce sun gano N75m a asusun Mai dakin tsohon Ministan kasar.
Wata kotu dake zaune a Ilori, birnin jihar Kwara, ya yankewa wani direba, Adetunji Tunde, hukuncin shekaru biyu a gidan kaso kan amfani da kudin da ba nashi ba.
Za ku ji cewa wani ya kai karar Shugaban hukumar zabe na kasa gaban Kotu a Najeriya. Hon. Emmanuel Agonsi shi ne ya shigar da wannan kara mai lamba a Abuja.
EFCC ta koma gaban Alkali da tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir David Lawal. Ana zargin Injiniya Babachir David Lawal da satar Naira miliyan 544.
EFCC
Samu kari