EFCC
Hukumar EFCC ta bukaci 'yan Najeriya da kada su sake taya Abdurrasheed Bawa zama shugaban EFCC, saboda ya fi bukatar addu'a fiye taya murna a wannan lokacin.
Muna tuna wa sabon shugaban hukumar EFCC cewa PDP ce ta kafa wannan hukuma ta yaƙi da cin-hanci da rashawa, amma ba a matsayin wata hanya ta cin zali da firgita
Hukumar EFCC ta gurfanar da wani sanatan jihar Kebbi a kotu da zargin sace kudaden jama'a. Sanatan ya amsa laifinsa an kuma amince da ba da belinsa kafin sharia
Majalisar dattawa ta kare kanta a kan hukuncin da ta yanke na tabbatar da sabon shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa.
Majalisar dattawan Najeriya ta shiga zaman tantace Bawa; sabon shugaban EFCC da shugaba Buhari ya nada a makwanni biyu da suka gabata. Yau ne ake zaman a majali
Wani lauya ya shigar da kara Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a kan batun zabar Abdulrasheed Bawa a matsayin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi muhimman nade-nade na mukaman gwamnati guda shida a cikin makon da ya gabata bayan cikar wa'adin mulkin wadanda ke kai.
Lauyan tsohon shugaban riko na hukumar yaki da masu yi wa arzikin kasa ta'annati, EFCC, Tosin Ojaomo a ranar Talata ya koka kan cewa ba a yi adalci ba a game da
Kungiyar yaki da cin hanci da rashawa da yabawa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan nadin sabon shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC).
EFCC
Samu kari