EFCC
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta sako tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha bayan ya yi kwanaki biyu a hannunta yana ams
Biyo bayan kame shi, Rochas Okorocha ya bayyana gaskiyar yadda lamarin yake. Okorocha ya ce EFCC ba kame shi ta yi ba, kawai fdai ta gayyace shi ne ya yi bayani
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, ya shiga hannun hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, jaridar Premium Times ta ce.
Hukumar dake yaƙi da cin hanci da rashawa ta Ƙasa, (EFCC), ta bayyana dalilin da yasa hukumar take amfani da Otal ɗin da ta ƙwace daga hannun Sambo Dasuƙi.
Wata kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta fidda rahoton wata badakalar tsoffin gwamnoni, ministoci da sanatoci a Dubai. An bankado kadarori sama da 130.
Zababben shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya jaddada mayar dahankalinsa wurin kakkabe rashawa a kasar nan inda yace doka da tsoron Allah ne jagororinsa.
Jami'an hukumar yaki da masu almundahar kudi ta EFCC ta kama Ibeh Theophilus Uche, Shugaban 10 Kobo Wine Place da ke Ikotun a Legas tare da mahaifiyarsa kan zar
Hukumomin EFCC da ICPC, zasu fara bincikar 'yan Najeriya da ke rayuwar karya da ta fi karfinsu, musamman a shafukan sada zumunta, kuma hakan zai zama doka.
Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC)yace hukumar ba za ta gaza ba wurin sauke nauyin jama'a.
EFCC
Samu kari