EFCC
Shugaban hukumar EFCC ya bayyana hanyar da yake bi wajen tabbatar da ya sauke hakkinsa na yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya. Ya ce dole sai ya yaki rashaw
Shugaban hukumar EFCC ya magantu kan yadda wasu bata-gari ke amfani da kudaden intanet wajen sace kudin Najeriya. Ya ce an kwato dala miliyan 20 zuwa yanzu.
Jami'an tsaro dake ofishin hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) sun yi wa shugaban kungiyar lauyoyi ta Najeriya duka.
Shugaban INEC da na EFCC, sun shiga taron gaggawa don tattauna wasu manyan lamurran da suka shafi tsaron kasa. Manya da dama, sun halarci taron na gaggawa.
Jami'an hukumar EFCC sun sake jaddada rantsuwa, kan kama aiki tsakani da Allah, cike da gaskiya. Hukumar ta bayyana hotunan lokacin da jami'an suka rantse.
Gwamnatin shugaba Buhari ta karbi makudan kudaden Ibori ya sace ya kai turai. An dawo da kudaden ta hanyar ministan sharia na kasa, kuma babban lauyan Najeriya,
Hukumar EFCC ta kame tsohon gwamnan jihar Kwara Abdulfatah bisa zargin yin sama da fadi da wasu kudade mallakar jihar. Allura ta tono garma, ana bincike akai.
Tsohon gwamnan jihar Imo Kuma sanata daga jihar, Sanata Rochas Okorocha, ya bayyana cewa zamansa gwamna a Imo na shekara takwas (8) ƙara Talautad da shi yayi.
Shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, Abdulerasheed Bawa, yace dawo da tsohuwar ministan fetur, Diezani Madueke.
EFCC
Samu kari