Yanzu-Yanzu: Jami'an EFCC Na Sake Rantsuwar Aiki da Gaskiya Tsakani da Allah

Yanzu-Yanzu: Jami'an EFCC Na Sake Rantsuwar Aiki da Gaskiya Tsakani da Allah

Hukumar yaki da masu yi tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta tara jami'anta domin sake rantsuwa kan kama aiki tsakani da Allah.

Legit.ng Hausa ta gano wata sanarwa da hukumar ta fitar ta shafinta na Facebook a yau Laraba dauke da hotunan jami'an hukumar ciki har da shugabanta Abdulrasheed Bawa suna rantsuwa tare da jaddada dogewarsu akan gaskiya

Yanzu-Yanzu: Jami'an EFCC Na Sake Rantsuwar Aiki da Gaskiya Tsakani da Allah
Yanzu-Yanzu: Jami'an EFCC Na Sake Rantsuwar Aiki da Gaskiya Tsakani da Allah Hoto: Economic and Financial Crimes Commission
Asali: Facebook

Sanarwar ta ce:

"A wani bangare na kokarin sake fasalin inganta aikinta, jami'an hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, a yau 18 ga watan Mayu, 2021 sun dauki sabbin rantsuwa a hukumance, tare da yin alkawurra da sauransu, don gudanar da ayyukansu yadda ya kamata da gaskiya."
Yanzu-Yanzu: Jami'an EFCC Na Sake Rantsuwar Aiki da Gaskiya Tsakani da Allah
Yanzu-Yanzu: Jami'an EFCC Na Sake Rantsuwar Aiki da Gaskiya Tsakani da Allah Hoto: Economic and Financial Crimes Commission
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel