EFCC
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) reshen jihar Sokoto ta gurfanar da wani dalibin jami'a mai suna Joseph Oladapo Philips bisa laifin aikata damfara.
Jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) sun kai wani samame karamar hukumar Dutsinma da ke jihar Katsina inda suka kama mutum 20 da ke damfara.
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya bukaci jami'an hukumar da ke aikata rashawa da su ajiye aiki ko su gamu da hukuncinsa.
hukumar dake da alhakin yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta ƙaddamar da wata sabuwar manhaja ta fallasa bayanan masu aikata cin hanci da rashawa a Najeriya.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC a ranar Talata ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna,Ramalan Yero.
Hukumar kula da al'amuran 'yan sanda ta shirya tsaf domin yi wa Ibrahim Magu, tsohon mukaddashin shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa kasa zagon kasa.
Hukumar EFCC ta gurfanar da wasu jami'an gwamnati bisa zargin cinye kudaden fanshon malaman makarantun firamare a jihar Sokoto. Sun ki amsa laifinsu duk da haka
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu na kalubalantar yunkurin da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ke yi na sake gurfanar da shi kan zambar kudade.
Bayan gabatar da duk hujjojin da ke nuna aikata laifukan da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ke yi masa, kotu ta yankewa wani dan bautar kasa shekaru 2.
EFCC
Samu kari