Jihar Edo
Wani Kwamitin da Buhari ya kafa domin yaki da Coronavirus ya karkata a kan Kano da Oyo da Osun da Jihar Edo. Shugaban PTF ya bayyana mana wannan jiya a Abuja.
Frank Okiye, kakakin majalisar dokokin jahar Edo, ya yi kira ga hadin gwiwa wajen yakar annobar coronavirus yayinda ya warke daga annobar bayan anyi masa gwaji.
Tun bayan gwajin farko daka gudanar a kan mutanen, kungiyar likitocin asibitin (NARD) ta bayar da shawarar a mayar da su cibiyar killacewa a ranar 31 ga watan
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Edo ta sanar da kama wani shugaban jam’iyyar APC a matakin mazaba a jahar Edo, Mista Sunday Erhabor da yunkurin damfara
Sakamakon gwaji da aka yiwa gwamnan jahar Edo, Mista Godwin Obaseki ya nuna baya dauke da cutar coronavirus, amma ya yanke shawarar ci gaba da killace kansa.
Biyo bayan halartan taron kungiyar gwamnonin Najeriya da na tattalin arziki na kasa, Gwamna Godwin Obaseki ya shiga killace kansa sakamakon haduwa da mutum 2.
A jiya Litinin, shugaban gwamnonin APC, Atiku Bagudu ya shaidawa ‘Yan jarida cewa an dakatar da taron NEC da za ayi. Ita kuma NWC ta ce yau za ta zauna an jima.
Salihu ya bayyana cewa Oshiomhole ya bayar da umarnin ne ba tare da tuntuba ko yin shawara da kowa ba, lamarin da ya kusa gwara kan shugabanni da mambobin jam'iyyar APC. A cewar Salihu, dan asalin jihar Adamawa, Oshiomhole yana
A ranar Juma'a ne 'yan daba suka hargitsa taron wayar da kai a kan shaye-shaye da ta'ammalli da miyagu kwayoyi da dan majalisar tarayya, Julius Ihonvbere ya shirya a kwalejin Michael Imoudu da ke Auze, karamar hukumar Owan ta gaba
Jihar Edo
Samu kari