Jihar Edo
Yayin da ake dakon ministocin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, tsohon ɗan takarar gwamnan Edo a inuwar PDP, Gideon Ikhine, ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC.
A ranar Alhamis, 29 ga watan Yuni, gwamnatin jihar Edo ta sanar da cewar za ta karrama Aminat Yusuf, dalibar da kafa tarihin da ba'a taba ba a jami'ar LASU.
Jigon APC Oshiomhole ya ce ya sha dakyar tunda ya lashe zaben sanatan da aka gudanar a Najeriya a farkon shekarar nan. Ya fadi dalilin da yasa ya fadi hakan.
Jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Edo ta yabawa shugaban kasa, Bola Tinubu kan matakan da ya dauka na cire tallafin mai wanda hakan zai inganta tattalin arziki.
Wani taron bikin aure ya tarwatse bayan amarya ta gano wani ɓoyayyen sirrin ango. Amaryar ta gano cewa she angon nata yana da wata mata har ƴaƴa 7 bata sani ba.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya miƙa tayin ɗaukar aiki kai tsaye ga Yusuf Aminat, wacce ta gama digiri da matakin da ba'a taɓa ba a jami'ar jihar Legas.
Dalibai sun koka cewa karin kudin makaranta da fiye da kaso 300 da jami’ar Ambrose Alli ta yi wani yunkuri ne na sa karatun jami’a ya fi karfin talakawa a kasa.
Jami'an hukumar yaki da fataucin bil'adama na jihar Edo, sun kama wani saurayi da budurwa da suke zargi da hada baki wata kawarsu wajen siyar da jaririnsu dan.
Babban basaraken masarautar Benin a jihar Edo, Oba Ewuare II, ya yi wa tohon ministan kasafin kuɗi na ƙasa, Clem Agba, wankin babban bargo kan ƙin waiwayo su.
Jihar Edo
Samu kari