Jihar Edo
Gabannin zaben gwamna a jihar Edo, Gwamna Godwin Obaseki ya zargi shugaban babban jam'iyyar adawa ta APC da razana magoya bayansa don hana su fitowa yin zabe.
Ayayinda zaben gwamnan jihar Edo ke sake gabatowa, Godwin Obaseki ya hadu da babban cikas inda 'yan uwansa su biyu suka koma bayan abokin adawarsa, Ize-Iyamu.
Kungiyar kamfen din jam'iyyar APC a jihar Edo karkashin jagorancin Gwamna Ganduje, ta jadadda jajircewarta domin ganin nasarar dan takararta a zaben gwamna.
Tsohon Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole ya bai wa al’umman jihar Edo hakuri a Kan kawo masu Godwin Obaseki da ya yi a matsayin gwamna a 2016.
Gwamnan jihar Edo, Gwamna Godwin Obaseki ya sha ihun 'barawo, bama yi' daga wurin jama'ar jiharsa a yau Lahadi a yayin ziyarar da ya kaiwa babban basarakensu.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole ya sha alwashin tunkude Gwamna Godwin Obaseki daga kan kujerarsa a zaben 19 ga watan Satumba da za a yi a Edo.
Na'urar daukan hoto, ta hasko bidiyon wani direban babur mai kafa uku wanda aka fi sani da Keke Napep, yana dambe da wasu jami'an hukumar kiyaye hadurra FRSC.
Jam’iyyar PDP ta ce za ta karbe Jihar Edo inda Gwamna Obaseki ya zarce a Satumban bana. Hakan na zuwa ne bayan an yi zaman musamman a gidan gwamnatin Ribas.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya jadadda cewar akwai kyakyawar alaka irin ta 'da da mahaifi a tsakaninsa da shugaba Muhammadu Buhari ko bayan barinsa APC.
Jihar Edo
Samu kari