Yanzu-yanzu: Majalisar Edo ta bada umarnin rufe dukkan asusun bankunansu

Yanzu-yanzu: Majalisar Edo ta bada umarnin rufe dukkan asusun bankunansu

Majalisar jihar Edo ta bada umarnin rufe dukkan asusun bankin majalisar. Sabon kakakin majalisar, Victor Edoror, shi ya bada wannan umarnin a taronsu na farko a Benin.

Ya kara da bai wa dukkan 'yna majalisar umarni a kan su kiyaye da dukkan al'amuran majalisar.

Karin bayani na nan tafe...

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel