Jihar Edo
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya ki gaisawa da mataimakinsa, Philip Shaibu yayin taron rantsar da gwamnan Bayelsa, Diri Douye a birnin Yenagoa.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar Edo, jam'iyyar APC ta ce ta gama shirin sake dawo da mulkin jihar hannunta a zaben ranar 21 ga watan Nuwamba.
Jam'iyyar APC mai mulki ta amince ƴan takara 12 da suka sayi fom din nuna sha'awa da tsayawa takara su shiga su fafata a zaben fidda ɗan takarar gwamnan Edo.
Yanzu haka wani jami’I a hukumar kula da zirga-zirgan ababen hawa na jihar Edo (EDSTMA) ya samun kulawa a asibiti bayan wani direban motar bas ya cinna masa wuta.
An samu tashin hankali kwanan nan a garin Ojah na jihar Edo. Wasu matasa a garin sun kai hari tare da kona fadar Olojah na Ojah, Oba Okogbe Lawani.
Majalisar dokokin jihar Edo ta ɗauki mataki kan wani ɗan majalisa ɗaya yayin da ta sahalewa Gwamna Godwin Obaseki ya karɓo bashin makudan kuɗi don yin ayyuka.
Dan takarar gwamnan jihar Edo a jam’iyyar LP, Dakta Azehme Azena ya watsar da jam’iyyarsa ana daf da gudanar da zabe a jihar a watan Satumbar wannan shekara.
Oserhemen A. Osunbor ya shiga neman takarar gwamna a jam’iyyar APC mai adawa. Shekaru 16 da rasa mulki, tsohon Gwamna mai shekaru 72 ya sake fitowa takara.
Hadimar Gwamna Godwin Obaseki a bangaren kula da kokarin ma'aikata, Sarah Ajose-Adeogun ta yi murabus ana daf da gudanar da zaben gwamna a jihar a karshen shekara.
Jihar Edo
Samu kari