Jihar Edo
Hadimar Gwamna Godwin Obaseki a bangaren kula da kokarin ma'aikata, Sarah Ajose-Adeogun ta yi murabus ana daf da gudanar da zaben gwamna a jihar a karshen shekara.
Shugaban JaM'iyyar APC a jihar Edo, Kanal David Imuse mai ritaya ya ajiye mukamin shugabancin jam'iyyar don tsayawa takarar gwamnan a zaben da za a gudanar.
Shugaban jam'iyar APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya ce sun shirya yadda zasu kwace mulkin Edo a zaɓe na gaba.
Kwamaret Adams Oshiomhole ya bayyana shirin da APC ke yi na ganin ta sake karɓe ragamar mulkin jihar Edo a zaben gwamnan jihar mai zuwa a watan Satumba.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu mahara da ake kyautata zaton ƴan daba ne sun lalata motar yakin neman zaben mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zabe a jihar Edo, Dan Majalisar Tarayya, Hon. Anamero Dekeri ya nuna sha'awar tsayawa takara a jam'iyyar APC.
Jam'iyyar All Progressive Congress watau APC ta fara sayar da fom ɗin nuna sha'awa da tsayawa takara a zaben gwamnan jihar Edo mai zuwa a sheksrar 2024.
Mataimakin gwamnan jihar Edo ya yi magana kan irin cin amanar da gwamnan jihar, Godwin Obaseki, ya yi masa. Shaibu ya bayyana cewa ya ji zafin abun sosai.
Masarautar Benin ta yi karin haske kan ziyarar da dan sarkin Kano Yarima Isah ya kai babbar cocin Benin don taya Sarki Ewuare II murnar sabuwar shekara.
Jihar Edo
Samu kari