Jihar Edo
Shugaban jam'iyyar APC a Najeriya, Dr. Abdullahi Ganduje ya ce sun shirya tsaf domin kwace mulkin a jihar Rivers a zaben 2027 inda ya ce ita ce kan gaba.
Asue Ighodalo ya ba shugaban APC na Edo, Jarrett Tenebe wa’adin kwanaki bakwai don janye kalaman cin mutunci, bayan zarginsa da satar biliyoyi a bidiyo.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Sanata Adams Oshiomhole ya bayyana cewa a yanzu ya yarda cewa ɗansa ya cancanci riƙe mukamin gwamnati saboda ya girma .
Shugaban majalisar wakilan Najeriya, Abbas Tajudeen, ya ayyana kujerar mataimakin gwamnan jihar Edo, Dennis Idahosa, a matsayin wacce babu kowa a kanta.
A wani zama na musamnan da Majalisar Dattawa ta shiryawa gwamnan Edo ranar Laraba, Sanata Akpabio ya ayyana kujerar Monday Okpebholo da babu kowa.
Bayan gwamna ya rikice yayin gabatar da kasafin kudi a gaban Majalisa, shugaban APC a Edo, Jarrett Tenebe ya kare Gwamna Monday Okpebholo na jihar.
An yi wata yar dirama a zauren majalisar dokokin jihar Edo yayin da Gwamna Monday Okpebholo ya bayyana a gaban mambobi domin gabatar da kasafin kudin 2025.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar YPP a zaben jihar Edo ya shiga matsala bayan kotun majistare ta daure kan zargin bata suna da cin zarafin wata matar aure.
Yayin da jam'iyyar LP ta duƙufa aikin haɗa tsari a jihohi domin tunkarar zaɓen 2027, tsohon ɗan takararta a jihar Edo, Kenneth Imansuangbon ya fice daga cikinta.
Jihar Edo
Samu kari