Jihar Edo
An shiga tashin hankali bayan wasu 'yan bindiga sun farmaki ma'aikatan kamfanin simintin Dangote da ke jihar Edo inda suka sace da dama da raunata wasu.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo, Francis Okiye, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP). Ya fadi dalilin daukar matakin.
Tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Jonathan ya bayyana cewa na lalata abubuwan alheri da dama da ya kawo Najeriya bayan barin mulki a shekarar 2015.
Gamayyar kungiyoyin fararen hula karkashin kungiyar NCSO sun yi karar dan takarar gwamnan APC a zaben jihar Edo ga hukumar EFCC kan zargin ya ci zarafin Naira.
Kakakin majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya nemi yafiya kan rigimar da ta barke a majalisar biyo bayan dakatar da wasu mambobi uku da ya yi.
Jam'iyyun PDP da APC a jihar Edo sun tafka asara na rashin 'yan takarar gwamna a jihar bayan sun yi murabus daga jam'iyyar tare da bayyana dalilansu.
Danbarwa ta ɓalle a zauren majalisar dokokin jihar Edo yayin da shugaban majalisar, Agbebaku ya dakatar da mambobi 3 kan tsoron bokaye da yunkurin tsuge shi.
Duk da an tunbuke shi Philip Shaibu bai da niyyar dawo da motocin ofis. Tsohon mataimakin gwamnan ya ce masu neman ya dawo da motocin ba su da tausayi.
Gwamna Godwin Obaseki ya sanar da N70,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi ga ma'aikatan jihar Edo kuma ya ce zai fara aiki a farkon watan Mayu, 2024.
Jihar Edo
Samu kari