Zaben Edo
Babbar jam'iyyar adawar kasar ta Peoples Democratic Party (PDP) ta zargi gwamnatin APC da tura jami'an tsaro zuwa majalisar dokokin Edo saboda shaharar Obaseki.
Yayinda ake gab da shiga watan zaben gwamna a jihar Edo, iyalan Obaseki wato makusantan Gwamna Godwin Obaseki sun karyata goyon bayan Ize-Iyamu na am'iyyar APC.
A makon nan ne muka ji Jam’iyyar PDP ta jefawa tsohon Shugaban APC Adams Oshiomhhole babban kalubale. PDP ta bukaci Oshiomhole ya kawo takardun makarantarsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gayyaci dan takarar jam'iyyar APC a jihar Edo yayinda Bola Tinubu da manyan jijigan jam'iyyar ke shirin zuwa kamfen a jihar.
A daidai lokacin da ake shirye-shirye don zaben gwamnan jihar Edo wasu mambobin jam'iyyar PDP sun bukaci hukumar yaki da rashawa da ta binciki dan takararsu.
Adams Oshiomhole ya yi magana game da tsige shi daga Shugaban APC. Ya ce wasu manya da ya taka su ka yi sanadiyyar tsige shi daga Shugaban Jam’iyya na kasa.
Yayinda zaben jihar Edo ke kara gabatowa, Gwamna Godwin Obaseki na jihar ya sha alwashin nuna tashin hankali ga duk dan adawan da ya yi kokarin tayar da rikici.
Gabannin zaben gwamna a jihar Edo, Gwamna Godwin Obaseki ya zargi shugaban babban jam'iyyar adawa ta APC da razana magoya bayansa don hana su fitowa yin zabe.
Ayayinda zaben gwamnan jihar Edo ke sake gabatowa, Godwin Obaseki ya hadu da babban cikas inda 'yan uwansa su biyu suka koma bayan abokin adawarsa, Ize-Iyamu.
Zaben Edo
Samu kari