Zaben Edo
Roland Owie, tsohon bulaliyar majalisar dattawa, ya sanar da sauya shekarsa daga jam'iyyar ADP zuwa PDP a ranar Asabar, 18 ga watan Yuli, gabannin zaben Edo.
Jam’iyyar PDP ta ce za ta karbe Jihar Edo inda Gwamna Obaseki ya zarce a Satumban bana. Hakan na zuwa ne bayan an yi zaman musamman a gidan gwamnatin Ribas.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya jadadda cewar akwai kyakyawar alaka irin ta 'da da mahaifi a tsakaninsa da shugaba Muhammadu Buhari ko bayan barinsa APC.
Yayinda yan siyasa ke fafutukar ganin sun kwance wa abokan hamayyarsu zani a kasuwa gabannin zaben Edo, an sanya bidiyon dalolin Ganduje a majigin birnin Benin.
Za a fafata a zaben ne a tsakanin gwamnan mai ci, Godwin Obaseki, da babban abokin hamayyarsa; Fasto Osagie Ize-Iyamu, dan takarar jam'iyyar APC kuma tsohon dan
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano wanda ya kasance shugaban kwamitin yakin neman zaben gwamna na APC a jihar Edo, ya ce shakka babu sune za su yi nasara.
Shugaban kwamitin jam'iyyar APC na yakin neman zaben gwamna a jihar Edo, Alhaji Abdullahi Umar Ganduje, ya ce jam'iyyar PDP ta hango tarin dukiyar jihar ne.
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya karyata fadin cewa ba zai je jihar Edo don jagorantar kamfen din gwamnan jam'yyar APC ba ya ce makircin magauta ne.
Yayinda zaben gwamnan jihar Edo ke kara matsowa, babban dan kasuwar nan kuma mai kudin Afrika, Dangote, ya karyata rade-radin goyon bayan tazarcen Obaseki.
Zaben Edo
Samu kari