Zaben Edo
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar Edo na kananan hukumomi goma sha shida saura kananan hukumomi biyu suka rage.
Jam'iyyar PDP ta zargi cewa ana takurawa tare da tsananta wa hukumar zabe mai zaman kanta da juyawa da sauya sakamakon zabukan da ke isowa na gwamnan jihar Edo.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party ta yi kashedi ga shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Mahmood Yakubu, cewa yada ya amsa rokon APC kan zaben Edo.
Jam'iyyar PDP ta sha gaban APC yayin da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ke cigaba da sakin sakamakon zaben kujerar gwamnan jihar Edo. Hakan na nufin
Gwamna Wike na jihar Ribas a daren Juma;a ya bayyana mamakinsa a kan tambayar da sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu, yayi masa a kan zuwansa.
Kakakin yakin neman zaben gwamnan APC na Edo, Prince John Mayaki ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar kamar yadda Vanguard ta ruwai
Gwamna Godwin Obaseki ya nuna rashin jin dadi kan yadda hukumar zabe ke gudanar da zaben gwamnan jihar Edo, ya ce ya shafe sama da awa daya kafin yayi zabe.
Yayin ganawarsa da manema labarai a hedikwatar rundunar 'yan sanda a Benin, Oyebade ya ce aiki da kwararrun jami'an ya zama wajibi domin kare faruwar abubuwan
Gwamnan jihar Edo kuma dan takarar gwamna a karkashin jam'iyyar PDP, Godwin Obaseki, ya ce burinsa na tazarce bai zai sa ya bari jinin wani ya zuba ba a jihar.
Zaben Edo
Samu kari