Zaben Edo
Tsohon ministan harkokin cikin gida, Ikimi Tom, ya caccaki Tinubu a kan bidiyon da yayi. Ya yi kira garesa da ya kiyayi jihar Edo don kuwa jihar ta fi karfinsa.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Edo ta jinjinawa shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan tarin tsaro da ya zuba gabannin zaben gwamnan jihar.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki ya bayyana cewa bai kalubalanc sakamakon zaben 2019 ba ne saboda yana son zaman lafiya a cikin kasar.
Manyan shugabannin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun hallara a garin Benin, babbar birnin jihaar Edo domin yi wa dan takararsu Godwin Obaseki kamfen.
A yayinda aka shiga makon zaben gwamnan jihar Edo, tsohon shugaban APC na kasa, John Oyegun, ya ki nuna goyon bayan Osagie Ize-Iyamu, dan takarar jam’iyyarsa.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano wanda ya kasance shugaban kwamitin yakin neman zaben gwamna na APC a Edo, ya bukaci Hausawa mazauna jihar da su zabe su.
A daidai lokacin da ake shirye-shiryen zaben gwamnan Edo wanda za a yi a ranar 19 ga watan Satumba, Rabiu Kwankwaso ya kaddamar da sansanin Alhazai a jihar.
Babban sifeton rundunar 'yan sandan Najeriya (IGP), Mohammed Adamu, ya tura wasu manyan jami'an 'yan sanda zuwa jihar Edo domin su saka ido a kan zaben kujerar
Musulmai, Hausawa da kuma Mahauta sun tsaida ‘Dan takararsu a zaben Gwamnan jihar Edo. ‘Yan Arewa sun tsaida Obaseki a matsayin ‘Dan takararsu a zaben 2020.
Zaben Edo
Samu kari