Matsin tattalin arziki
Domin bunkasa tattalin arziki, Najeriya ta sanar da kulla yarjejeniyar kasuwanci da kasar Saudiya na fitar da jan nama da waken soya a duk shekara.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya amince da kawo dauki ka 'yan Najeriya inda zai raba N50,000 ga iyalan kasar har miliyan 3.6 da ke yankunan kasar baki daya.
Yayin da rayuwa ke kara tsada, wani rahoton CBN ya gano yadda al'umma ke kara karbar rance inda aka samu karuwar bashin zuwa N3.9bn a Janairun 2024.
Fasto Peter Adebisi Abiola ya ce tuni Najeriya da ta ruguje idan da ubangji bai tare da Shugaba Bola Tinubu ganin yadda lamura suke inda ya ce komi zai daidaita.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar LP, Peter Obi ya caccaki yadda shugaba Bola Ahmed Tinubu ke nuna halin ko-in-kula da talakan Najeriya ke ciki.
Adadin bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan 121.67 bayan gwamnatin Bola Tinubu ta karbo rancen Naira tiriliyan 6.53 tsakanin watan Disamba zuwa Maris.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu taushi ‘yan Najeriya da cewa ba a kasar nan kadai ake shan wahala ba, sauran kasashen duniya na fuskantar irin yanayin.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan yadda wasu yan kasa ke lalata tattalin Najeriya wajen kai hari kan turakan wutar lantarki da titunan jirgin kasa.
Hukumar kididdiga ta kasa ta bayyana jihohin da farashin kayan abinci ya fi kamari a lokacin da 'yan Najeriya ke fafutukar neman kudin da za su ciyar da kansu.
Matsin tattalin arziki
Samu kari