Jihar Ebonyi
Gwamnan Jihar Ebonyi Dave Umahi ya ce zai daukaka kara bisa hukuncin da Babban Kotun Tarayya ta yanke a Abuja na kwace masa kujerarsa saboda komawa jam'iyyar AP
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Talata, a kori Gwamna David Umahi na Jihar Ebonyi da Mataimakinsa Dr Eric Kelechi Igwe, bayan sun fice daga
Kotun dake zamanta a babban birnin jahar Ebonyi, ta yi watsi da karar dake neman tsige gwamna Dave Umahi saboda ya sauka shekara zuwa jam'iyyar APC daga PDP.
Rikicin siyasa da ya ki ci ya ki cinye wa a majalisar dokokin jihar Ebonyi ya dauki wani sabon salo a zaman mambobin majalisa na Litinin 21 ga watan Fabrairu
Wasu tsagerun yan bindiga sun biyo dare sun buɗe wa wasu jami'an yan sanda wuta a jihar Ebonyi ranar Litinin, rahoto ya bayyana cewa mutum uku sun mutu a harin.
Gwamnan Jihar Ebonyi David Umahi ya bada umurnin dakatar Babban Sakataren Hukumar Bada Agajin Gaggawa na Jihar Ebonyi, Mr Ozioma Eze ba tare da bata lokacin ba,
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya saka baki a kan rikicin da ke faruwa a jihar bayan ayyana nemansa ruwa a jallo ka
An gurfanar da kakakin jam'iyyar PDP na Jihar Ebonyi, Chika Nwoba, a kotun majistare a Abakaliki bisa zargin sa da wallafa labaran karya kan gwamna Dave Umahi.
Gwamnan Jihar Ebonyi Dave Umahi ya ayyana neman tsohon dan majalisar wakilai na tarayya, Hon, Linus Okorie, ruwa a jallo kan wallafa rubutu da ka iya tunzura mu
Jihar Ebonyi
Samu kari