Donald Trump
Fitaccen dan daudun Najeriya Bobrisky ya ce zai tabbatar wa shugaba Donald Trump shi mace ce bayan an kafa dokar hana masu ware jinsi a kasar Amurka.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya fitar da Amurka daga hukumar lafiya ta duniya, WHO kan zargin badakala a harkokin cutar COVID-19 da aka sani da korona.
Masanin siyasa a Najeriya Farfesa Bolaji Akinyemi ya gargadi shugaba Bola Tinubu kan yin fito na fito da shugaba Donald Trump na Amurka don kare martabar Najeriya
Trump ya soki shugabannin California kan gobarar da ta kashe mutum 24, ya ce ba su iya shawo kan matsalar ba. Gwamna Newsom ya gayyace shi ya ga barnar da kansa.
Wani bincike da aka gudanar ya nuna cewa babu kamshin gaskiya a cikin bidiyon da ake yadawa a shafukan sada zumunta cewa Trump ya nemi Najerita ta saki Nnamdi Kanu.
Zaɓabɓen shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya fara maganar tazarce karo na uku a fadar White House. Trump ya gana da Joe Biden a fadar shugaban kasa.
Shugaban kamfanonin Tesla da X, Elon Musk ya samu muƙami a Amurka bayan amincewa da shugaban kasar mai jiran gado, Donald Trump ya yi da nadinsa.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya aika da sakon taya murna ga zababben shugaban kasan Amurka, Donald Trump, kan nasarar da ya samu.
Akwai boyayyun ‘yan takara bayan Trump da Harris a zaben Amurka. Bayan Donald Trump da Kamala Harris, wasu sun shiga zaben kasar Amurka da aka yi.
Donald Trump
Samu kari