Kasar waje
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, akwai batu a kasa yayin da majalisar ECOWAS ta dare gida biyu kan abin da ya kamata a yiwa sojojin Nijar a halin yanzu.
A halin da ake ciki, an bayyana yanayin da hambararren shugaban Nijar ke ciki bayan da ake ci gaba da tsare shi a hannun sojin kasar da ke makwabataka da mu.
Yanzu muke samun labarin yadda Kanawa suka fito adawa da tare da bayyana rashin amincewarsu da yadda kungiyar ECOWAS ke kokarin tura sojojinta Nijar domin yaki.
Wasu daga cikin 'yan Najeriya da ke zaune a Jamhuriyar Nijar sun roki Shugaba Tinubu da ya taimaka ya kaso su don gudun shiga hargitsin yaki da ke shirin faruwa
Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta goyi bayan kungiyar ECOWAS kan matakin soji da ta dauka a kan Jamhuriyar Nijar bayan hambarar da Mohamed Bazoum a karagar mulki
Tun bayan hambarar da Mohamed Bazoum da sojoji suka yi, kungiyar ECOWAS ke kai kawo don ganin ta magance matsalar, a karshe ta yanke shawarar yakar kasar Nijar.
Kungiyar ECOWAS ta nuna da gaske za ta yaki Nijar a kan juyin mulkin da aka yi. Idan har makwabta suka shigowa Nijar, za a rasa Shugaba Mohamed Bazoum a Nijar.
Wasu dalibai 'yan Najeriya su uku a jami'ar Swansea da ke Burtaniya sun fuskanci barazanar kora kan biyan kudin makaranta sa'o'i kadan bayan an kulle biya.
Masu binciken lafiya sun fadi cewa taku 4,000 a ko wace rana na rage saurin mutuwa da kuma kara lafiyar zuciya, binciken ya ce dattawa na bukatar taku 10,000.
Kasar waje
Samu kari