Kasar waje
Mahaifiyar dan kwallon kafa, Achraf Hakimi ta yi bayani game da dukiyarsa da kuma yadda yake tura mata zuwa asusun bankinta domin tsira daga asara da ganganci.
Wani dan Najeriya ya bada labarin cewa ya dade yana turo wa mahaifiyarsa kudade don ta ajiye masa amma ya dawo ya tarar cewa ta kashe kudaden ta yi uzurinta.
A wani labari mai daukar hankali da damuwa, wani mutum ya bakunci kiyama yayin da wasu mafarauta suka bindige shi sun zaci zomo ne a cikin daji ba mutum ba.
Masana sun yi bincike, sun ce ba lallai a yi salla a ranar Juma'a mai zuwa ba saboda wasu dalilai na yanayi da kuma hasashen da suka yi a kwanann nan a waje.
Wani dan kasar waje ya shiga hannun NDLEA yayin da ya shigo da miyagun kwayoyi dauke a cikin kwaroron roba a boye. An bayyana yaadda ya shiga hannun jami'ai.
Ma'aikatar harkokin waje ta musanta rahoton da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa APC ta dakatar da minista, Geoffrey Onyeama, kan ya ƙi bin umarninta.
A wata wasika mai shafi biyu, Olusegun Obasanjo ya nemi Birtaniya ta ji kan Ike Ekweremadu, ya tsoma baki a shari’ar da ake yi da Sanatan da iyalinsa a Ingila
Gwamnatin Najeriya ta ba da bayanin wadanda ke daukar nauyin ta'addanci da tallafawa kungiyoyin ta'addanci a kasar. Ta ce, akwai hannun kasashen turai a IPOB.
Wani maciji ya jawo cece-kuce yayin da jama'a suka ga yana kokarin shiga bandaki zai buya. Jama'a sun ce wannan lamari ne babba, ya kuma ba su tsoro sosai.
Kasar waje
Samu kari