Jam'iyyar APC
Babban bulaliyar Majalisar Dattawa ta Najeriya, Sanata Orji Uzor Kalu ya shawarci 'yan Najeriya musamman kabilan Igbo su rika koya yadda za su rika yarda da Shu
Hadimin Bola Tinubu ya ya bayyana cewa yayi wuri da za a fara magana kan wanda zai zamo abokin takarar ubangidansa idan ya samu tikitin APC a zabe mai zuwa.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar CPC da aka rusa, Saliu Mustapha ya roki masu takarar kujerar shugaban jam'iyyar APC na kasa da su hakura su mara masa baya.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ja kunne inda ya ce matsawar jam’iyyarsa, APC ba ta gyara duk wasu rigingimun da ke cikin ta ba, jam’iyyar adawa ta PDP za ta
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayarsa da yadda yake jin dadin yadda jam'iyyar APC ke tafiyar da harkokin mulkin kasar. Ya ce ba matsala a kasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayar gwamnatinsa na yakar maciya hanci da rashawa a kasar. Ya ce ba wanda zai sha saboda ya dawo jam'iyyar APC.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana irin halin da yake shiga da abin da yake ji a ransa idan aka ambaci jam'iyyar adawa ta PDP a kusa dashi. Ya ce gazawa.
Abdulmumin Jibrin, ya ce ba matsala bane don Musulmi da Musulmi sun samu tikitin takara yayin da jagoran APC, Asiwaju Bola Tinubu, ke neman takarar kujerar.
Shugaban jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar nan reshen jihar Jigawa, Sani Gumel, ya sanar da cewa sun kammala dukkan wasu manyan shirye-shirye na tarban mutum 4,000
Jam'iyyar APC
Samu kari