Jam'iyyar APC
Ademola Adeleke na jam'iyyar PDP ne ya lashe zaben kamar yadda rahotanni suka bayyana da sanyin safiyar yau Lahad 17 ga watan Yulin 2022, a jiya Asabar kenan.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke, ya lashe kananan hukumomi 17 cikin 30, yayinda na APC ke da kananan hukumomi 13.
Za a ji labari cewa Gwamnan Osun mai neman tazarce ba zai ji dadi da sakamakon zaben gidan gwamnati ba. ‘Dan takaran Jam’iyyar PDP ne ya dankara shi da kasa.
A halin yanzun sakamakon zaɓen gwamna da ya gudana a jjihar Osun ya fara fitowa daga rumfunan zaɓe, gwamna Oyetola ya lashe rumfar Aregbesola duk da suna saɓani
Tsohon gwamnan Jihar Osun, Rauf Aregbesola, ya gujewa zaben gwamna da ake yi a jihar Osun.Jaridar Daily Trust tattaro cewa Aregbesola, wanda a halin yanzu ya k
Gboyega Oyetola, gwamnan Jihar Osun, ya ce shi mutane za su sake zaba. Da ya ke magana da manema labarai bayan ya jefa kuri'arsa a ranar Asabar, Oyetola ya ce m
Gwamna Abdullahi Ganduje ya bukaci musulman jihar Osun da su sake zabar gwamna Gboyega Oyetola na jam'iyyar APC a karo na biyu domin shi musulmi ne kamar su.
A gobe ne al'ummar jihar Osun zasu yanke wanda zai cigaba da jagorantar jihar na tsawon shekaru hudu masu zuwa, gwamna Oyetola ya samu gaggarumin goyon baya.
Jam'iyyar APC reshen Jihar Borno ta zabi Antoni Janar na Jihar, Kaka Shehu Lawan a matsayin dan takarar kujerar sanata na Borno Central da a halin yanzu Sanata
Jam'iyyar APC
Samu kari