Jam'iyyar APC
EFCC mai Yaki da Masu Karya Tattalin Arziki tana neman dan takarar Sanata na Jam’iyyar APC a Kano, Abdulkareem Abdulsalam Zaura, wanda aka fi sani da AA Zaura.
mataimakin shugaban kasa wanda sakataren gwamnatgin tarayya boss mustapha ya wakilita ya ce mataimakin shugaban kasa nna tare da kiristocin kasar nan dari bisa
Da yake bada labarin samun takararsa a jam'iyyar NNPP, Isaac Idahosa yace bai taba tunanin zai samu takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar adawar ba.
Jam'iyyar PDP ta yi babban kamu yayin da tsohon shugaban majalisar wakilan tarayyan Najeriya, Yakubu Dogara, ya tattara kayansa ya bar jam'iyyar APC mai mulki.
Yusuf Datti Baba-Ahmed dan takarar mataimakin shugaban kasa na LP ya ce Bola Tinubu da Atiku Abubakar basu da isasshen lokaci na kashe kudaden da suka tara.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party a zaben 2023, Yusuf Datti Baba-Ahmed ya ce ko kadan Shugaba Buhari bai damu da takarar Tinubu ba.
Atiku Abubakar yana da ra’ayin cewa tsoron tambayoyi a game da badakala da yunkurin maida Birnin Tarayya ta koma Legas ya sa Bola Tinubu yake faman boye-boye.
Kasancewar Atiku Abubakar da Sanata Kashim Shettima sum sun fito ne daga shiyyar araewa maso gabas, ana ganin kokarin lashe kuri'un jihohin shiyyar zai yi zafi.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, yace ya zama tilas ga mazauna Najeriya su hukunci jam'iyyar APC ta hanyar hana su.
Jam'iyyar APC
Samu kari